Aso Rock
Shugaban kasa Bola Tinubu na shirin gabatar da kasafin 2025 da ya kai Naira tiriliyan 48 kamar yadda ministan kasafi, Atiku Bagudu ya bayyana bayan taron FEC.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya ce Tinubu ya sa a saki yaran da ke tsare ne ba don komai ba sai don tausayinsu da kuma kara ba su dama.
Ministocin da Bola Tinubu ya nada sun isa fadar shugaban kasa domin rantsar da su. Za a rantsar da ministocin ne bayan majalisar dattawa ta tantance su.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga wadanda ke ce ce ku ce kan tafiye tafiyen Shugaba Bola Tinubu na bayan nan. Bayo Onanuga ya ce Tinubu na da ikon zuwa ko ina.
Kwanaki kusan 10 da tafiya Ingila, an ga hotunan shugaba Bola Ahmad Tinubu. Ibrahim Kabir Masari wanda yana cikin na hannun daman ya iya ganawa da shi
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da Kudirat Kekere-Ekun a matsayin shugabar alkalan Najeriya (CJN) ta 23 kuma mace ta 2 a tarihin kasar.
Shugaba Bola Tinubu ya fadi dalilin zuwansa fadar shugaban kasar Najeriya inda ya ce ko kusa ba maganar kwasar kudi ba ne ya kai shi 'Aso Rock' a Abuja.
Bayanai sun fito yayin da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gana da tsohon shugaban hukumar INEC, Farfesa Attahiru Jega a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja.
Gwamnatin Najeriya ta yi martani kan shirin kamfanin Zhongshan Fucheng na kwace jiragen shugaban kasa guda uku da kotu ta ba shi izini kan sabani da jihar Ogun.
Aso Rock
Samu kari