Arewa
Gwamna Uba Sani ya ce talauci ne musabbabin rikicin tsaro a Arewacin Najeriya, inda ya ce hanyoyin da ba na yaki ba za su iya magance matsalar cikin gaggawa.
Kungiyar Northern Ethnic Nationality Forum (NENF) ta koka kan matsalar rashin tsaro. Ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi garambawul a gwamnatinsa.
Majiyoyinmu sun tabbatar da cewa yan bindiga da dama a jihar Katsina suna kare yan gari daga hare-haren waje maimakon kai musu farmaki kamar a baya.
Gwamnan jihar Katsina, Sanata Uba Sani, ya yi magana kan dalilin da y asanya gwamnatinsa ta kawo shirin yin sulhu da 'yan bindiga don samun zaman lafiya.
Ƙungiyar 'Concerned Muslim Ummah' da ke Kudancin jihar Kaduna a Najeriya ta zargi wasu shugabanni da sauya tarihi, cin moriyar rikici da nuna wariya.
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da kashe N6.5bn don fadada titin garin Misau mai tsawon kilomita 7.5, wanda za a kammala nan da karshen shekarar 2025.
Rundunar yan sanda ta cafke wasu mutane guda hudu a jihar Sokoto da ake zargin sun farmaki mataimakin gwamnan jihar da ke dawowa daga ziyarar jaje.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnonin Arewacin Najeriya 19 sun bayyana goyon bayansu ga Bola Ahmed Tinubu a kan batun samar da 'yan sadan jihohi.
NiMet ta yi hasashen iska mai karfi tare da ruwan sama a Arewa, da Kudancin Najeriya a ranar Juma’a, ta gargadi al’umma da su zama cikin shirin ambaliya.
Arewa
Samu kari