Arewa
Kotun majistire ta yankewa mutum 2 da ta kama da laifin haɗa baki da aikata rashin gaskiya kan Ɗantata da T Gwarzo hukuncin ɗaurin watanni shida a gidan yari.
Rashin wutar lantarki ya durƙusar da kasuwanci a Arewacin Najeriya. Yan kasuwa sun shafe kwanaki suna asara saboda rashin wuta a Arewacin Najeriya.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar ya bukaci shugabannin yankin Arewacin Najeriya da su magance matsalar almajirai da yaran da ba sa zuwa makaranta.
A wannan labarin, za ku ji cewa dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya ce rashin wutar lantarti a Arewacin kasar nan babbar matsala ce.
Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya sun gana babban hafsan sojohi (CDS), Janar Christopher Musa da sauran masu ruwa da tsaki kan matsalolin yankin.
Kamfanin Wutar Lantarkin Najeriya (TCN), ya musanta cewa babu ranar gyara wutar lantarki a a Arewacin Najeriya, domin ana kokarin gyarawa a kwanan nan.
Rabi'u Kwankwaso ya nuna damuwa kan matsalar wutar lantarki da ta addabi Arewacin Najeriya. Kwankwaso ya bukaci a samar da wutar lantarki a jihohin Najeriya.
Rigimar sarauta ta barke kan nadin wani sarki a Kwara inda al'umma ke ganin an yi ba daidai ba wurin nadin wanda ba jinin sarauta ba ne a yau Lahadi.
Wasu sarakunan gargajiya daga yankin Sokoto da Gabas sun yi murabus da rigimar APC ta yi tsanani domin goyon bayan Sanata Ibrahim Lamido a jihar.
Arewa
Samu kari