Arewa
Kungiyar Arewa Consultative Forum ta ce za ta goyi bayan dan Arewa a zaben 2027. Matakin ACF ka iya kawo cikas ga tazarcen Bola Tinubu a zaben 2027.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bukaci a sanya matasa a cikin shirin samar da tsaro a yankin Arewacin Najeriya domin hakan zai taka muhimmiyar rawa.
Kungiyar Arewa Consultative Forum ya ce yan ta'adda da yan bindiga sun yi ƙawanya da Arewa kuma akwai bukatar hada kai domin fuskantar rashin tsaro a Arewa.
Mukaddashin hafsan sojoji a Najeriya, Laftanar-janar Olufemi Oluyede ya sha alwashin kawo karshen yan ta'adda gaba daya inda ya yiwa yan kasa alkawari.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci shugabannin Arewa da su zauna su nemo hanyoyin magance matsalolin da yankin ke fuskanta. Tinubu ya ce ba abin wahala ba ne.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar amininsa kuma tsohon shugaban hukumar NIA, Ambasada Zakari Ibrahim a makon da ya gabata.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ba za ta kai matakin cigaban da ake bukata ba sai an samu cigaban tattalin arzikin shiyyar Arewa.
Gwamnan jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris ya ba al'ummar Fulani da ke kauyen Mera tallafin N10m kwanaki bayan harin da aka kai masu. Gwamna ya hanasu daukar fansa.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Sa'ad Mohammad Abubakar II, ya yiwa tsohon gwamnan Neja martani kan cewa sarakunan gargajiya na tsoron gwamnonin Najeriya.
Arewa
Samu kari