Arewa
Gwamnatin jihar Bauchi ta bayyana cewa ta yanke shawarar kirkiro sababbin masarautu ne domin kusantar da harkokin mulki da ayyukan ci gaba ga al'umma.
Sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya musanta rade-radin da cewa ya tsere zuwa Turkey saboda barazanar Donald Trump.
Fadar shugaban kasa ta ce rikicin Arewa ta Tsakiya ya samo asali daga mallakar ƙasa, ta’addanci da satar ma’adinai, yayin da Tinubu ke ƙarfafa zaman lafiya.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohi 19 na Arewa, Joseph John Hayab, ya warware zare da abawa kan barazanar da Donald Trump ya yi wa Najeriya.
Allah ya yi wa matar tsohon shugaban kasa, marigayi Shehu Shagari, ta yi bankwana da duniya. Marigayiyar ta rasu ne bayan ta yi doguwar jinyar rashin lafiya.
Matar tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari, wacce ta rage a raye, Hajiya Sururaya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya tana da shekaru 79 a duniya.
Majiyoyi masu karfi a yankun Tafkin Chadi sun bayyana cewa yan ta'adda sama fa 200 aka lashe a wani azababben artabu da ya faru tsakanin Boko Haram da ISWAP.
Ofishin harkokin waje na gwamnatin Birtaniya (FCDO) ya sake fitar da sabon gargadi ga ‘yan ƙasar da ke shirin zuwa Najeriya. Ya ce su kauracewa jihohi 6.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Ali Modu Sherrif ya bayyana cewa labarin da ake yadawa cewa ya ce Shettima ya kafa Boko Haram karya ce tsagwaronta.
Arewa
Samu kari