APC
Minista Simon Lalong ya bayyana cewa ya shiga rudani kan kujerar Minista zai rike ko kuma ya koma Majalisar Dattawa bayan samun nasara a Kotun Koli.
Jam'iyyar APC ta dakatarb da shugaban karamar hukumar Suleja da ke jihar Niger, Gambo Ibrahim kan zargin rashin ladabi da biyayya da kuma cin zarafin ofishinsa.
Gwamna Alia Hyacinth na jihar Benue ya yi martani kan jita-jitar komawa jam'iyyar PDP daga APC inda ya ce labarin kanzon kurege ne kuma ba ta shi tushe.
Primate Babatunde Elijah Ayodele ya yi ikirarin cewa jam’iyyar APC na nan tana shiri don raba NNPP da Gwamna Abba Kabiru Yusuf da kujerarsa a jihar Kano.
Wani lauya da ke zaune a jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan ya yi hasashen abin da zai kasance a shari'ar zaben jihar Kano, ya ce zai yi wahala Abba Kabir ya yi nasara.
Kotun Daukaka Kara ta saka yau Asabar a matsayin ranar raba gardama a shari'ar zaben Sanata Aminu Tambuwal da kuma Aliyu Wamakko duk a cikin jihar Sokoto.
Kotun Daukaka Kara ta umarci Gwamna Seyi Makinde biyan basukan ciyamomin APC naira biliyan 3.4 bayan ya kore daga darewa kujerar mulki a farkon watan Mayu.
Dan majalisar wakilai ta tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya yi watsi da rahotannin cewa jam’iyyar NNPP na tattaunawa da PDP da sauran jam’iyyu don yin maja.
Jam’iyyar SDP ta magantu kan rade-radin cewa ta hada kai da wasu jam’iyyun adawa don kawo cikas ga gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Juma'a, 8 ga Disamba.
APC
Samu kari