APC
Gwamna Caleb Muftwang ya bukaci alkalan Kotun Daukaka Kara da su sake zama don duba shari'ar da suka yanke da ta rusa zaben 'yan Majalisun jihar.
Kotun Koli ta dauki mataki kan shari’ar APC da PDP a zaben gwamnan jihar Gombe. Babbar kotun za ta raba gardama a ranar Juma’a, 19 ga watan Janairu.
Sarakuna daga kananan hukumomi uku sun tube Sanata Ifeanyi Ubah daga sarautar da suka nada shi yayin da Gwamnan jihar, Charles Soludo ya yaba musu.
Kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Abbas Tajudden ya bayyana irin goyon baya da Nasir El-Rufai da Gwamna Uba Sani suka ba shi yayin neman kujerar Majalisar.
A ranar Laraba, 17 ga watan Janairu, rundunar yan sandan Kano, ta ce ta kama mutum 5 kan haddasa rikici yayin murnar hukuncin da kotun koli ta yanke kan zaben jihar.
Abdullahi Umar Ganduje ya ce ba laifin INEC ba ne saboda ana samun kalubale wajen shirya nagartaccen zabe a Najeriya. Ganduje ya tona asiri lokacin a sakatariyar APC
Shugaban JaM'iyyar APC a jihar Edo, Kanal David Imuse mai ritaya ya ajiye mukamin shugabancin jam'iyyar don tsayawa takarar gwamnan a zaben da za a gudanar.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Cif Bisi Akande ya yi hasashen cewa yan siyasa masu tasowa za su fi na yanzu tafka barna da suka hada da rashawa.
Yan sandan jihar Kano sun ce sun kama mutum biyar daga suka tada zaune tsaye bayan da Kotun Koli ta yanke hukunci kan shari'ar zaben gwamnan Kano.
APC
Samu kari