Anambra
Rundunar ’yan sanda a jihar Anambra ta tabbatar da mutuwar mutane hudu tare da jikkata 15 a yayin harin yan bindiga da aka kai wajen masu zaman makoki.
A labarin nan, za a ji cewa cocin katolika ta karyata jita-jitar cewa Nasir El-Rufa'i ya gudanar da jawabi a wani taronta da addini da aka saba yi duk shekara.
Fasto Chukwuemeka Ohanaemere, wanda aka fi sani da Odumeje, ya sake tayar da kura inda ya ce bayan mutuwarsa ba za a ga gawarsa ba saboda za ta tashi sama.
Al'ummomin wasu yankuna a jihohin Imo da Anambra sun koka cewa yan bindiga na tilasta musu biyan kuɗin haraji kafin su birne mamatansu da suka rasa.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an hukumar NDLEA sun kai samame jihohin Taraba da Anambra inda su ka kama wasu mugayen masu safarar miyagun kwayoyi.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama wani tsoho mai shekara 65 bisa zargin safarar makamai a jihar Anambra. Tsohon ya amsa laifinsa yayin masa tambayoyi.
Gwamnatin Adamawa ta ceto yara 14 da aka ceto aka sayar da su a jihar Adamawa zuwa jihar Anambra. Wata mata 'yar kabilar Ibo ake zargi da safarar yaran.
A Anambra, jami’an Agunechemba sun ci zarafin Jennifer Elohor, wata ƴar NYSC, inda suka yi mata tsirara bayan sun lakada mata duka. Gwamnati ta ce an kama jami'an.
A ranar Asabar hukumar INEC ta shirya zaben cike gurbi a wasu yankuna 16 a fadin Najeriya. 'Yan adawa sun kayar da APC a jihohi kamar Kano, Oyo da Anambra.
Anambra
Samu kari