Alhaji Abdus Samad Isyaka Rabiu
Yayin da yake shirin tafiya kasashen ketare domin halartar taruka, Shugaba Bola Tinubu ya nada Louis Odion da Ummusalma Rabiu a matsayin kwamishinonin FCCPC.
Shugaban kamfanin BUA, AbdulSamad Rabiu ya bayyana cewa nan gaba farashin kowane buhun siminti zai sauka a Najeriya idan darajar Naira ta ƙara tashi.
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu, ya yi magana kan salon mulkin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu inda ya bayyana ci gaban da aka samu a mulkin.
Abdul Samad Rabiu ya ce rage haraji daga gwamnati ya taimaka wajen rage farashin abinci, inda shinkafa ta faɗo daga N110,000 zuwa N60,000 a kasuwanni.
Mai kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu ya gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasa. BUA ya yi magana kan sauke farashin siminti da abinci.
Aliko Dangote; Femi Otedola, shugaban kamfanin First HoldCo, da wasu 'yan Najeriya hudu, sun shiga jerin bakaken fata mafi kudi a duniya a shekarar 2025.
Kungiyar ‘yan kasuwar 'Singer' a jihar Kano ta roƙi Aliko Dangote da mai kamfanin BUA su rage farashin sukari kafin Ramadan don rage wa talakawa wahala.
Shahararren dan kasuwa a Najeriya, Alhaji Aliko Dangote ya yabawa salon mulki da tsare-tsaren Bola Tinubu inda ya ce hakan ya rage farashin man fetur.
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya yi magana kan salon mulkin Bola Tinubu inda ya ce tsare-tsarensa suna kan hanya duk da matsin da ake ciki.
Alhaji Abdus Samad Isyaka Rabiu
Samu kari