
Akwa Ibom







Gwamnan Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya sallami manajan darakta na kamfanin samar da wutar lantarkin jihar daga aiki bayan shafe kwanaki uku babu wuta.

Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya yi magana kan dalilin jinkiri da aka samu kan fara biyan mafi ƙarancin albashi inda ya ce sai an gama tantance su.

Fasto Umo Eno, gwamnan jihar Akwa Ibom ya ba da tabbacin cewa zai biya ma’aikatan jihar albashi biyu a watan Disamba domin inganta bukukuwan Kirsimeti.

Hukumar NiMet ta yi hasashen cewa za a fuskanci hazo da ruwan sama a wasu jihohin Najeriya daga ranar Litinin, 11 zuwa Laraba 13 ga watan Nuwamba.

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin ba da basuka har N75bn ga kananan yan kasuwa domin bunkasa tattalin arziki da kuma inganta harkokin kasuwancinsu.

Jihohi masu arzikin man fetur sun samu rabanon N341.59bn a watanni shida na shekarar 2024. Jihar Delta ce ta fi kowace jiha samun rabanon albarkatun man fetur.

Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta amince da sabon mafi karancin albashi ga ma'aikatan jihar. Gwamna Umo Eno ya amince zai biya sabon albashin N80,000.

Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ce a cikin wasu shekarar 2023, za ta fitar da jama'ar kasar nan akalla miliyan 100 daga kangin talauci da ake ciki a yanzu.

Yan fashi da makami sun mamaye wata unguwa cikin dare sun bi gida gida suna ta'addanci kan bayin Allah. Yan fashin sun sace makudan kudi da kayayyaki.
Akwa Ibom
Samu kari