Akwa Ibom
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio da Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom a fadarsa a Abuja.
Wani dan Majalisa ya tsokano ƴan Najeriya da ya kwatanta hatsarin jirgin zaman da ya girgiza Najeriya da haɗakar ƴan adawa ta ADC, mutane sun yi masa ca.
Bayan masu shirin haɗaka sun fitar da jam'iyya, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya ce Gwamna Siminalayi Fubara da Douye Diri sun shirya dawowa APC.
An yada cewa wasu daga cikin kwamishinonin jihar Akwa Ibom sun yi murabus daga mukamansu bayan sauya shekar Gwamna Umo Eno daga PDP zuwa jam'iyyar APC.
Bayan komawarsa APC, Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya fadi dalilansa na komawa jam'iyyar saboda Bola Tinubu tun lokacin da yake gwamnan Lagos.
A yau Juma'a, Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sauya sheka daga PDP zuwa APC mai mulki, wannan ba shi ne karon farko da gwamna mai ci ya canza jam'iyya ba.
Gwamnan jihar Akwa Ibom ya karya da sabuwar matsala jim kaɗan bayan ya shiga APC, kwamishinan ayyuka na musamman, Ememobong ya yi murabus nan take.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sanar da sauya sheƙarsa daga PDP zuwa APC mai mulkin Najeriya, ya ce lokaci ya yi da zai matsa kusa da gwamnatin tarayya.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, ya sha alwashin cewa ba za a rika ganinsa a wajen hukumar yaki da cin hanci ta EFCC ba bayan ya bar kujerar mulkin jihar.
Akwa Ibom
Samu kari