Aikin Hajji
Hukumar kula da yanayi ta kasar Saudiyya ta aika da sakon gargadi kan mahajjatan da ke aikin hajjin shekarar 2026. Ta bukaci su kula da yanayin zafi.
An tabbatar da rasuwar babban sakataren musamman a ofishin SSG na Bauchi, Alhaji Shehu Yahaya Jalam, yayin gudanar da aikin Hajjin bana a Makkah.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya nuna tsantsar farin ciki yayin jirgi na farko dauke da maniyyata ya tashi daga filin jirgin Gusau zuwa kasa mai tsarki.
Hukumar NAHCON ta tabbatar da cewa mahajjata Najeriya 54 na kwance a asibitocin Saudiyya yayin Hajjin 2026, yayin da mutum hudu, wadanda duk mata ne suka rasu.
Hukumomin Saudiyya suj yi muhimman gyare-gyare a fannoni daban-daban domin inganta walwala da jin dadin alhazai yayin aikin hajjin 2026 da Umrah.
Allah ya yi wa daga daga cikin mahajjatan Najeriya suka ce kasa mai tsarki. Wata mahajjaciya da ta fito daga jihar Nasarawa ta rasu bayan gajeruwar rashin lafiya.
Wasu alhazan Jigawa uku sun rasa kudade da kayayyaki masu muhimmanci a lokuta daban-daban a Saudiyya yayin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026.
Allah ya yi wa daya daga cikin maniyyatan da za su tashi zuwa kasar Saudiyya. Maniyyaciyar wadda ta fito daga jihar Taraba ta rasu awanni kafin su tashi.
Wata mata yar Najeriya ta sanar da yadda aka damfare ta a kasar Saudiyya. Ta sanar da cewa wani mutum ne ya zo da sunan zai taimake ta ya damfare ta.
Aikin Hajji
Samu kari