Adam A Zango
Dan wasan fim a Kannywood, Adam A Zango ya yi raddi ga malamin Izalar Jos Sheikh Salihu Al-Burhan kan maganar da ya yi a kan ridda addinin Musulunci.
Adam Zango ya zargi daraktan Kannywood da cin kudin marayu har N550,000. Daraktan ya ce su hadu kotu yayin da Zee Zango ta goyi bayan ikirarin Zango kan kudin.
Mawaki kuma jarumi Adam A Zango ya shirya babban casu. A wani bidiyo da ya wallafa a intanet, an ga daruruwan masoya suna nishadantuwa da wakokin Zango.
Rahama Sadau ta cika da farin ciki yayin da za a haska fim din Hausa a kasar Saudiya. Wannan ne karon farko da aka haska fim din Kannywood a Saudiya.
Adam A Zango ya shiga tafiyar Barau Jibrin ta kifar da gwamnatin Abba Kabir Yusuf. Adam A Zango zai taimaka wajen samun nasarar APC a karkashin Barau.
A ranar Linitin ne shahararren jarumi kuma mawaki a Kannywood, Adam A Zango, ya zama sabon babban darakta janar na gidan talabijin din Qausain da ke jihar Kaduna.
Ali Jita ya yi martani kan kalaman Adam Zango, inda ya gasgata abubuwan da ya fada tare da cewa lokaci ya yi da ya kamata 'yan Kannywood su fito su ja shi a jika.
Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Adam A Zango ya yi martani kan yadda ake yada halin kunci da ya ke ciki inda ya tabbatar cewa lafiyarsa kalau.
Shugaban hukumar fina-finai ta Najeriya, Ali Nuhu, ya yi karin haske kan halin da jarumin masana'antar Kannywood, Adam A. Zango ya samu kansa a ciki.
Adam A Zango
Samu kari