
Hadarin jirgi







Yan watanni bayan komawa bakin aiki biyo bayan garkuwa da fasinjoji da akayi a bara, jirgin kasan Abuja da Kaduna ya yi hadari bayan tasowa da jihar Kaduna.

Wani jirgi da ya debo fasinjoji daga Warri zuwa Itakpe ya lalace a dokar daji. Ya lalace tsakanin Ajaokuta ne da Itakpe, NRC ta kai motoci an kwashe fasinjojin.

Yanzy muke samun mummunan labarin yadda wani jirgin sama ya fado kan yara kananana a kasar Ukraine, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 16 a nan take inji rahoto.

Wani mumunan hadarin jirgin sama ya auku a kasar Nepal a yau Asabar. Jirgin na dauke da fasinjoji guda 72 kuma ana fargabar sama da rabin fasinjoji sun mutu.

Rahotanni daga Nepal sun nuna cewa akalla mutane 16 suka rasa rayuwarsu lokacin jirgin sama makare da fasinjoji 72 ya yi hadari ranar Lahadi, ana kokarin ceto.

An yi alkawarin ceto wadanda aka dauke a tashar jirgin kasa a Edo. Kwatsam sai ga shi ‘yan bindigan su na neman a biya kudin fansar N20m a kan duk mutum daya.
Hadarin jirgi
Samu kari