Hadarin jirgi
Rahotanni daga jihar Sakkwato sun nuna cewa jirgin ruwa makare da mutanen da duka gudo daga farmakin yan bindiga ya gamu da hatsari, ana fargabar rasa rayuka.
Hukumomin kasar Jamus sun tabbatar da mutuwar mutane biyu da ke cikin jirgin saman da ya bata a yammacin kasar Jamus, yan sanda sun fara bincike.
Binciken hukumar NSIB ya gano cewa wasu matukan jirgin saman Air Peace sun sha giya da kwayoyi kafin sauka. Lamarin ya tayar da hankalin fasinjoji 103.
An tabbatar da mutuwar akalla mutane 60 bayan wani jirgin ruwa ya juye mutane kusan 100 a teku, galibin wadanda ke cikin jirgin mata ne da kananan yara.
Wani jirgin ruwa da ya dauko fasinjoji 90, mata da yara ya kife a yankin karamar hukumar Borgu ta jihar Neja, an tabbatar da mutuwar mutane 29 daga ciki.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da mutane 13 sun mutu yayin tserewa harin yan bindiga a jihar Zamfara, an ce kwale-kwale guda daya kawai aka samu.
Gwamnatin jihar Sakkawato ta tabbatar da kifewar wani jirgin ruwa a yankin karamar hukumar Shagari, ana fargabar maza, mata da kananan yara da dama sun cika.
Bayan faruwar iftila'i a Najeriya, Hukumar jiragen kasa ta Najeriya (NRC) ta dakatar da zirga-zirgar jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna bayan hatsari.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna kaduwarsa kan hatsarin jirgin kasan da ya auku a kan hanyar Abuja-Kaduna. Ya ce ana daukar matakai kan lamarin.
Hadarin jirgi
Samu kari