Abuja
Kotun Koli ta umarci duka gwamnoni 36 da su yi martani kan zarginsu da Gwamnatin Tarayya ke yi game da dakile ƴancin ƙananan hukumomi 774 a fadin ƙasar.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da sauya taken Najeriya, hukumar wayar da kan jama'a ta NOA ta bukaci jami'anta su haddace sabon taken cikin kwanaki uku.
Dakarun sojoji sun cafke wani fitaccen malamin addinin Musulunci mai suna Sheikh Muhammad Alkandawi da matarsa a Dei-Dei da ke birnin Abuja a ranar Talata.
Hukumar NAHCON a Najeriya ta ja kunnen mahajjata a kasar kan saɓa dokokon aikin hajji a Saudiya yayin da ake shirin koro wasu mahajjata da suka saba doka.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da ‘Nigeria, mun jinjina miki’ a matsayin sabuwar wakar taken kasa a lokacin da ya shiga taron majalisar dokoki ta kasa a Abuja.
Hatsarin jirgin kasa ya yi sanadiyyar wasu yara mata su biyu a birnin tarayya Abuja. Yaran Hassana da Hussaina sun mutu har lahira bayan jirgin ya murkushe su.
Majalisar Dattawa a Najeriya ta yi afuwa ga Sanata Abdul Ningi bayan dakatar da shi na watanni uku inda ta bukaci ya dawo bakin aiki domin ba da gudunmawa.
Majalisar Dattawa ta amince da dokar dawo da tsohon taken Najeriya "Nigeria We Hail Thee" tare da maye gurbin "Arise O Compatriots" domin kara kishin kasa.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya bayyana shirin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya sake bibiyar jinginar da filayen sama guda biyu a kasar nan.
Abuja
Samu kari