Abuja
Hukumar zabe mai zaman kanta watau INEC ta bayyana cewa halartar wani bangare na PDP a taron da ta shiya ba yana nufin ta amince da su a rilicin PDP ba ne.
Shugaba Tinubu da Gwamna Uba Sani sun gana a Villa bayan ɗaurin auren ƴaƴan Matawalle; ganawar ta zo ne bayan sako wasu masu ibada da aka sace a Kaduna.
Shugaba Tinubu ya halarci ɗaurin auren ƴaƴan Bello Matawalle 9 a Masallacin Ƙasa dake Abuja; Sanata Barau da Gwamna Abba Yusuf sun halarci daurin aurin.
Hukumomin Najeriya sun kama fararen hula akalla hudu bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka ce an yi wa shugaba Bola Ahmed Tinubu a Najeriya a 2025.
Kotu ta yanke wa tsohon MD na BANKIN NEXIM, Roberts Orya, hukuncin shekara 490 a gidan yari kan damfarar N2.4bn. EFCC ta bayyana cewa ta yi nasara a shari'ar.
Hukumar kula da fanshon 'yan sanda ta sanar da cewa wasu jami'ai za su zajiye aikinsu a cikin shekarar 2026. Ta bukaci su gyara takardunsu yadda ya dace.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya je gidan Sanata Henry Seriake Dickson a Abuja bayan rasuwa da jana'izar mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Dr Lawrence Ewhrudjakpo.
Tsohon shugaban kwamitin gyaran fansho, Dr Abdulrasheed Maina, ya faɗi a Abuja sakamakon raunin da ya samu. Ana ci gaba da ba shi kulawa a asibiti.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da biyan alawus ga masu cin gajiyar N-Power, yayin da aka kammala duba shirin don tabbatar da dorewa bisa ajandar 'Renewed Hope'.
Abuja
Samu kari