Abuja
Iyalan sojojin Najeriya 16 da aka kama kan zargin yunkurin juyin mulki sun roki shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sassauta musu saboda halin da 'ya'yansu ke ciki.
Gwamna Umaru Bago ya bukaci a dawo wa'adi daya a ga gwamnoni da shugaban kasa a Najeriya ba tazarce ba ta samu goyon bayan masana da 'yan siyasa.
Minista Nyesom Wike ya aika wa shugabannin JUAC takardar gargaɗin tura su gidan yari bayan sun ƙi janye yajin aikin da suka shiga duk da umarnin kotu.
Sojojin Najeriya sun tabbatar da shirin juyin mulki, inda aka cafke jami’ai guda 16, ciki har da Birgediya-janar Musa Abubakar Sadiq da aka ce ya san shirin makircin
Gwamnatin Tarayya ta raba tallafin kuɗi ga sama da 34 miliyan yan Najeriya, tana sa ran kai miliyan 50 kafin ƙarshen 2026, don rage talauci, matsin tattalin arziki.
Ma'aikatan Abuja sun daukaka kara kan hukuncin kotu yayin da yajin aikin JUAC ya tsayar da harkokin asibitoci da makarantu a dukkan kananan hukumomi.
Bolaji Abdullahi ya ce tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya cire shi daga mukamin minista saboda ya ki sukar Bukola Saraki a yakin neman zabe.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan Najeriya sun koma cikin duhu bayan da turakun wutar lantarki a kasar suka sake faduwa kwanaki kadan bayan sun lalace .
Malamin addinin Kirista, Elijah Ayodele ya yi gargadin barazanar rikici a APC idan har Bola Tinubu ya yi yunkurin sauya Kashim Shettima daga mukaminsa
Abuja
Samu kari