Abba Gida-gida
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta ce a shirye take ta yi sulhu da tsohon gwamna kuma jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Kwankwaso.
Wani mai sharhi kan harkokin siyasa, Abdulmalik Suleiman, ya ce salon siyasar Gwamna Abba Kabir Yusuf da ayyukan raya ƙasa sun sauya yanayin siyasar Kano.
Shugaban Hukumar Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC), Saidu Yahaya, ya yi murabus daga muƙaminsa, an kada magajinta.
Kungiyar Kwankwasiyya ta zargi gwamnatin jihar Kano karkashin Gwamma Abba Kabir Yusuf da muzgunawa yan adawa yayin da ake tunkarar babban zaben 2027.
Matashi ya yanke dan yatsansa saboda alkawarin N80m amma aka hana shi kudin, jami'an yan sanda sun kama wadanda ake zargi a Bompai an gurfanar da su.
'Yan sandan jihar Kano sun kama mutane 2 da ake zargi da kisan Ibrahim Khalil a Kumbotso, yayin da kwamishinan yan sanda ya yi alkawarin fitar da adalci.
Nasir Yusuf Gawuna ya ƙi komawa APC duk da komawar manyan mutanen sa na siyasa, yayin da aka ce ya ci gaba da zama a NDC domin zaɓen Kano na 2027.
Wasu magoya bayan APC a Kano sun koka kan N3,000 da ake zargin an ba su bayan taron yakin neman zaɓe, suna cewa kudin bai isa kuɗin mota da suka kashe ba.
Tsofaffin sanatoci Rufai Hanga da Kabiru Gaya da wasu fitattun ’yan siyasa sun koma APC a Kano tare da mutane 136,038, gabanin babban zaɓen 2027.
Abba Gida-gida
Samu kari