Abba Gida-gida
Wata mata a birnin Kano, Hafsatu Yusuf, ta haifi ‘yan biyar rigis a asibitin Murtala, inda gwamnatin jiha ta sanar da ɗaukar nauyin kulawa da su baki ɗaya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta sanar da korar kwamishinan kasuwanci, Alhaji Shehu Wada Sagagi, ta ba shi umarni na ƙarshe a kan aiki.
A labarin nan, za a ji cewa Mataimakin Gwamnan Kano, Kwamred Aminu AbdulSalam Gwarzo ya yi rashin nasara a yunkurinsa na hana majalisar dokoki ta tsige shi.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna na shirin daga hankalin APC da ya fara neman koma wa Kwankwasiyya.
Rikicin siyasar Kano ya ƙara daukar sabon salo yayin da Sanata Rabiu Kwankwaso ya soki Gwamna Abba Yusuf kan cin amanarsa, inda ya ce 2027 falle daya ce.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bayar sahihin bayani game da rashin ganin Gwamna Abba Kabir Yusuf a hawan Nasarawa da aka yi a Kano.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya jagoranci sallar Idi a Kofar Mata, inda Aminu Ado Bayero ya gudanar da idi a Kofar Nasarawa da ke jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karbi bakuncin tawagar gwamnatin Kano a wani buda baki na musamman da aka shirya a Fadarsa.
Gwamnatin Kano ta soke Hawan Daushe da wasu bukukuwan Sallah saboda barazanar tsaro, yayin da Sarki Sanusi II zai jagoranci Hawan Idi a wannan karamar Sallah.
Abba Gida-gida
Samu kari