Bola Tinubu
Shugaban JaM'iyyar APC a jihar Edo, Kanal David Imuse mai ritaya ya ajiye mukamin shugabancin jam'iyyar don tsayawa takarar gwamnan a zaben da za a gudanar.
Wata kungiyar arewa ta NEYGA ta yi alkawarin fallasa wadanda ke kokarin daure shugaban ma’aikatan Tinubu, Femi Gbajabiamila a binciken Betta Edu.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa tsohon shugaban PDP na jihar Ribas rantsuwar kama aiki a matsayin kwamishinan hukumar tattara kuɗin shiga.
Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo, ya aike da wasika zuwa ga hukumar da'ar ma'aikata kan dalilinsa na kin amsa gayyatar da aka yi masa.
Ministan ayyuka zai kashe sama da N1.03tr a maimakon N657bn da Bola Tinubu ya gabatar a kundin kasafi. Za a ji Sanatoci da ‘Yan Majalisa sun yi kari.
Shugaban kwamitin da aka kafa domin gyara harkar haraji ya ce sun dauke kimanin N8tr daga cikin aljihun wasu mutane, sun shiga baitul-mali daga cire tallafin fetur.
A ranar Talata, 9 ga watan Junairu 2023, Bola Tinubu ya sanar da cewa ya zaftare adadin ayarin da ke yi masa rakiya, kafin ayi mako guda, har an saba alkawarin.
Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Esther Walson-Jack a matsayin sakatariyar ma'aikatar ilimin Najeriya, ta kasance tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari.
Mun kawo jerin wadanda su ka bada gudumuwa NNPP ta tsira da Kano. Abba Kabir Yusuf ya ware wasu manyan mutane ya gode masu da aka ayyana shi a kan Nasiru Gawuna.
Bola Tinubu
Samu kari