Bola Tinubu
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu na shirin sanar da nadin Shugaban Ma'aikatan Jihar Legas, Hakeem Muri-Okunola, a matsayin kebabben sakatarensa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aikawa da Majalisar Wakilai wata wasika ta neman a ba shi izinin ciyo bashin naira biliyan 500 domin sayowa 'yan Najeriya.
Yan Najeriya sun kagu da son jin sunayen shugaban kasa Bola Tinubu. Yanzu, jam’iyyar APC mai mulki ta ce mambobin jam’iyyun adawa na iya shiga jerin ministocin.
Bola Tinubu zai bi irin salon tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, wajen aikawa da sunayen ministocinsa Majalisar Dattawa domin tantancesu kafin ya bayyana.
Wani limamin majami'a a Lagos, Bamidele Ilukholor Elijah ya gargadi dan takarar shugaban kasa, Peter Obi da ya yi hankali don ya yi mafarki ya gan shi a ankwa.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa Abdullahi Adamu ya bayyana cewa Ahmad Lawan ya marawa baya a zaben fidda in shugaban ƙasa na jam'iyyar ba Shugaba Tinubu ba.
An nemi Tinubu da kar ya saurari duk masu jerangiyar zuwa wajensa neman a ba su mukami a gwamnatinsa. Tsohon gwamnan jihar Kaduna na mulkin soja Kanar Abubakar.
Biyo bayan cire tallafin man fetur da shugaba Tinubu ya yi, an shiga halin raɗaɗi sosai a ƙasa, wands hakan har wasu jihohi ya shafa suka rage yawan ma'aikatu.
Za a ji Ikenga Imo Ugochinyere Ikeagwuonu wanda ‘Dan majalisar tarayya ne ya zargi Gwamnan Imo da hada-kai da shugaban APC domin a kawowa Bola Tinubu cikas.
Bola Tinubu
Samu kari