Bola Tinubu
Yan majalisar wakilai, PDP da NNPP sun bukaci Bola Tinubu ya rage kudin mai. Haka zalika kungiyar lauyoyi da kungiyar CNG a Arewa sun bukaci rage kudin mai.
A cikin wannan labarin, za ku ji cewa gwamnati ta bayyana cewa dole sai ma'aikacin da ya mallaki katin shaidar dan kansa ta NIN za ta sayarwa shinkafa mai sauki.
A rahoton nan, gwamnatin Kano ta bayyana cewa za ta gudanar da bincike kan mutanen da ake zargi da gurbata zanga-zangar lumana ta kwanaki 10 a jihar.
Gwamnatin tarayya ta ba 'yan Najeriya tabbacin cewa man fetur zai wadata a fadin kasar nan zuwa karshen mako tana mai rokon 'yan kasar da su kwantar da hankali.
Majalisar Dattawan Yarabawa (YCE) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta daukar matakin saukakawa 'yan kasa bayan NNPCL ya sanar da karin kudin fetur.
An yi hasashen faduwar jam’iyyar APC kamar yadda aka yi hasashen yaki tsakanin Shugaba Bola Tinubu, mataimakinsa Kashim Shettima, Ganduje da Akpabio.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba matsalar karancin man fetur za ta zama tarihi a kasar nan. Ta ba 'yan Najeriya tabbaci.
A wannan labarin za ku ji cewa likitoci karkashin kungiyar NMA sun roki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya janye karin farashin man fetur a kasar nan.
Fasto Adewale ya fito ya yi magana kan halin da ake ciki a kasar nan. Babban fasyon ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya jefa 'yan Najeriya cikin wahala.
Bola Tinubu
Samu kari