Majalisar dokokin tarayya
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa an kammala shirin ranar dimokuradiyya a ranar 12 ga Yuni. Shugaban kasa Bola Tinubu zai yi wa kasa bayani a majalisa.
Hon. Kingsley Chinda ya yi murabus daga mukaminsa na shugaban marasa rinjaye a Majalisar wakilai ta 10, ya kuma sanar da ficewarsa daga PDP zuwa APC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sanar da dakatar da dan majalisar wakilai na mazabar Auyo/Hadejia/Kafin Hausa, Hon. Usman Ibrahim kan wasu zarge-zarge.
A labarin nan, za a ji cewa matashin 'dan kasuwar, Aliyu Mohammad wanda aka fi sani da Sarkin Mota ya yi nasarar samun takara a jam'iyyar NDC gabanin 2027.
Rahotannin sun tabbatar da cewa akwai akalla mambobi da dama daga Majalisar Dattawa ta 10 a Najeriya ba sa neman sake tsayawa takara gabanin zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa ta 'bare da dan majalisar Kaduna, Donatus Mathew bayan ya sauya sheka daga LP da aka zabe shi zuwa APC yana kuma neman takara.
Dan siyasar da ke zaune a kasar Amurka, Emeka Bahadur, ya zama ɗan takarar jam'iyyar ADC na mazabar Ikwuano/Umuahia ta tarayya gabanin zaɓe mai zuwa.
APC ta gudanar da zabukan fitar da gwani na majalisar wakilai, inda Tajudeen Abbas, Yusuf Buhari, Yusuf Gagdi da wasu fitattun ‘yan siyasa suka samu nasara.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya zaburar da al'umar Bichi game da tabbatar da cewa sun sake zaben Abba Bichi a 2027.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari