Majalisar dokokin tarayya
Shugabannin hukumar tarayyar turai ta EU sun gana da hukumar INEC kan shirin zaben 2027. INEC ta bukaci gyaran dokar zabe domin kaucewa matsala a 2027.
Majalisar Dattawa ta amince da kasafin Naira biliyan 140 ga hukumar NCDC don manyan ayyuka da gudanarwa a Abuja da jihohi shida na Arewa ta Tsakiya.
Shugaban majalisar wakilan Najeriya, Tajudeen Abbas, ya bayyana cewa matsalar rashin tsaro ta kusa zama tarihi. Ya ce nan da wasu 'yan shekaru za a daina batun.
Kundin tsarin mulkin Najeriya ya bayyana matakan da ake bi wajen nada shugaban hukumar zabe ta kasa, INEC. Shugaban kasa zai zabi wanda za a nada zuwa majalisa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana goyon bayan a yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya don inganta kasar nan.
A labarin nan, 'Dan majalisar wakilai mai wakiltar Pankshin/Kanke/Kanam a majalisar wakilai ta tarayya, Hon. Yusuf Adamu Gagdi, ya caccaki Gwamnoni.
Sanatar Kogi ta Tsakiya, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta koma bakin aiki bayan dakatar da ita da Majalisar Dattawa ta yi na tsawon watanni shida.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta dawo majalisar tarayya bayan watanni shida da dakatar da ita, inda ta sake zargin Akpabio da cin zarafinta a cikin majalisar.
Tsohon mataimakin kakakin Majalisar Wakilan Tarayya, Hon. Babangida Nguroje ya goyi bayan bukatar cire jihar Sardauna daga cikin Taraba ta yanzu.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari