Majalisar dokokin tarayya
Kamfanin mai na NNPC ya bayyana irin ribar da ya samu a cikin watanni uku na shekarar 2023, ya ce ya samu ribar Naira biliyan 18.4 wanda bai taba samu ba.
Kotun daukaka kara ta rusa nasarar da dan majalisar wakilai, Ndudi Elumelu ya yi na jam'iyyar PDP, kotun ta bai wa Ngozi Okelle ta jamiyyar Labour nasara.
Majalisar wakilai a Najeriya ta dakatar da shirin mika wani yanki na jihar Adamawa ga kasar Kamaru, yankin Sina na karamar hukumar Michika da ke jihar.
Majalisar wakilai ta fito fili ta bayyana cewa ba gaskiya ba ne batun ƙungiyar ƙwadago na cewa mambobinta sun samu tallafin N100m daga gwamnatin tarayya.
Jam’iyyar APC ta dauki hanyar rasa mafi rinjayen kujerunta a majalisar dattawa yayin da kotun zabe ta fara yi wa sanatocinta dauki daidai cikin kwana 100.
Shugaban majalisar wakilan tarayya, Honorabul Tajudeen Abbas Ph.D, ya musanta labarin cewa alaƙarsa da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ta yi tsami.
Wasu sun ce akwai wanda ke biyan kudi domin Tajudden Abbas ya rasa kujerarsa. A wani jawabi da aka alakanta da Kungiyar CAPW, an zargi Nkeiruka Onyejeocha da hakan.
A rahoton nan, mun tattako maku sunayen wadanda kotu ta raba da kujerunsu sun hada da Sanatoci da wasu daga cikin ‘yan majalisar wakilan tarayya.
Kotunan da ke sauraron korafin zabe sun soke nasarar da Seyi Sowunmi ya samu a Legas, saboda rashin rajista a jam'iyya, LP ta rasa was 'yan majalisunta a kotu.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari