Mafi karancin albashi
'Yan kwadago sun yi magana bayan sun gana da Shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa. Sun dage cewa sai an biya N250,000 matsayin mafi karancin albashi.
Yayin da kungiyoyin ƙwadago su ka dage cewa lallai sai gwamnatin tarayya ta yi ƙari mai gwaɓi kan albashin ma'aikata, shugaban zai gana da kungiyoyi.
Hadakar kungiyar kwadago a Najeriya ta kafe kan N250,000 a matsayin mafi karancin albashin ma'aikata, inda su ka ce ana tattaunawa da gwamnatin tarayya.
Biyo bayan koken jama'ar Liberia kan matsin tattalin arziki, shugaban kasar, Joseph Boakai ya ragewa kansa albashi saboda matsin da yan kasar ke fuskanta.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta bayyana cewa karin albashi da gwamnatin tarayya ke kokarin yi zai iya kawo tasgaro da rushewar wasu jihohi a Najeriya.
Ma'ajiyin kungiyar kwadago ta ƙasa ta roki Bola Ahmed Tinubu ya zauna da ƴan kwadago su yi amfani da alkaluman NBS wajen yanke sabon mafi ƙarancin albashi.
Gwamna Umar Namadi Ɗanmodi ya ce zai bi al'adar jihar Jigawa wajen yanke sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikatan gwamnati, ya ce ba su fara tattaunawa ba.
Kungiyar kwadago ta NLC ta bayyana muradin gwamnoni na yanke mafi karancin albashin jihohinsu a matsayin raba kan jama’a da kuma iya kara jefa talauci a kasar.
Kungiyar gwamnonin Kudu, ta nemi gwamnatin Bola Tinubu da ta a yi la’akari da tsadar rayuwa da kuma yadda kowace jiha za ta iya biyan sabon albashi.
Mafi karancin albashi
Samu kari