Hukumar Fansho(Pencom)
Gwamna Abba Yusuf ya saki N5bn ga masu fansho, ya kuma sanar da karin mafi karancin fansho zuwa N20,000. Abba ya ce Ganduje ya jefa 'yan fansho a cikin wahala.
Gwamnatin Kano ta jaddada aniyarta na tabbatar da biyan dukkanin 'yan fansho hakkokinsu kamar yadda ta yi alkawari kafin a zabe ta a shekarar 2023.
Kungiyar ƴan fansho ta jihar Taraba ta bayyana cewa Gwamna Agbu Kefas zai inganta walwalarsu idan ya koma zango na biyu, ta ce ƴaƴanta suna tare da shi.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kori shugabar hukumar fansho ta ƙasa watau PTAD watanni 13 bayan sabunta naɗinta, ya maye gurbin da mace.
Wasu gungun ƴan fansho sun fita zanga zanga a ma'aikatar kudi ta ƙasa da ke birnin tarayya Abuja, sun nemi gwsmnati ta biyasu hskkokinsu na tsohon tsarin fansho.
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya kafa tarihi bayan shekaru 20, ya amince da karin alawus na N10,000 ga dukkan masu kataɓar fansho a jihar.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya biya ma'aikatan da suka yi ritaya a jihar bashin kudaden da suka biyo tun daga shekarar 2011. 'Yan fansho sun samu kudi.
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu za ta aiwatar da karin N32,000 ga ma'aikatan da suka yi ritaya yayin da ta aiwatar da sabon albashi na N70,000 a kasar.
A wannan labarin za ku ji cewa kungiyar yan fansho ta kasa (NUP) ta bayyana takaicin yadda wasu gwamnonin jihohi ke biyan ma'aikatan fansho a kasar nan.
Hukumar Fansho(Pencom)
Samu kari