Peter Obi
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC. Peter Obi ya ce suna da shirin ceto Najeriya.
Jam'iyyar ADC ta fara kama kujeru a Majalisar tarayya, sanatoci 3 da dan Majalisar tarayya sun bu sahun Peter Obi, sun sauya sheka zuwa jam'iyyar hadaka.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na LP, Peter Obi ya fice a hukumance daga jam’iyyar tare da komawa ADC domin hada karfi da Atiku Abubakar a zaben 2027.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma jagoran jam'iyyar LP, Peter Obi ya bada labarin yadda ya cire girman kai ya wanke bandakin jirgin sama a shekarun baya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya yi tsokack kan babban zaben 2027. Ya gano wanda ya cancanci ya shugabanci Najeriya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya shirya komawa jam'iyyar. Peter Obi ya sa lokacin da zai koma jam'iyyar ADC.
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke cewa an bukace shi da ya janye daga takarar shugabancin ƙasa da ba wani dama.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta nuna shakku kan tafiyar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da Peter Obi a zaben shekarar 2027.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta ba tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi, zabi kan ya shigo a cikinta ko kuma ya kama kansa.
Peter Obi
Samu kari