Dan El-Rufai Ya Kayar Da PDP, NNPP Da Sauran Yan Takara, Ya Lashe Kujerar Majalisar Tarayya
Kaduna - Mohammed Bello El-Rufai na All Progressives Congress (APC), babban dan gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya lashe kujerar kujerar majalisar wakilan tarayya na Kaduna ta Arewa, Daily Trust ta rahoto.
Baturen zabe na jihar Farfesa Muhammad Magaji Garba ya sanar cewa El-Rufai ya samu kuri'u 51,052 inda ya kayar da abokin karawarsa Suleiman Samaila Abdu na jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP wanda ya samu kuri'u 34,808.

Asali: Facebook
Sauran yan takarar da ya kayar sune Shehu Mohammed Faisal na jam'iyyar Labour wanda ya samu kuri'u 7531.
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
Sai Aliyu Muhammad Ahmad na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, PDP.
Dakaci karin bayani ...
Asali: Legit.ng