Tinubu Ya Samu Nasarar Farko, Ya Lashe Zaben Jihar Ekiti
- Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC ya zama mutumin farko da ya lashe zaben jiha zaben bana
- Hukumar INEC ta sanar da yadda Tinubu ya lashe zaben shugaban kasa da aka kada a Ekiti
- Wanda ke biye masa Atiku Abubakar na PDP kuwa ya samu akalla 25% da ake bukata a Ekiti
Dan takara kujerar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Bola Tinubu, ya kayar da dukkan abokan hamayyarsa a jihar Ekiti, Kudu maso yammacin Najeriya.
A sanarwar hukumar INEC, Tinubu ya samu jimillar kuri'u 201,486inda ya kada Atiku Abubakar na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Peter Obi na jam'iyyar Labour Party (LP) da Rabiu Kwankwaso na jam'iyyar NNPP.
Atiku ya samu kuri'u 89,554 yayinda Peter Obi a samu 11,397, shi kuwa Kwankwaso ya samu kuri'u 264, rahoton Premium Times.
DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar
Ga sakamakon da aka sanar:
1. Karamar hukumar Oye
APC - 14472
LP - 643
NNPP - 20
NRM - 13
PDP - 7,143
2. Karamar hukumar Ilejemeje, jihar Ekiti.
APC - 4,599
LP - 97
NNPP - 03
PDP - 2,662
3. Karamar hukumar Efon Alaaye
APC - 5,873
LP - 125
NNPP - 03
PDP - 2,521
4. Ƙaramar hukumar Gboyin
APC - 11,969
LP - 245
NNPP - 11
PDP 4,178
5. Karamar hukumar Ijero
APC - 12,628
LP - 373
NNPP- 06
PDP - 5,731
6. Karamar hukumar Ikere
APC - 11,659
LP - 910
NNPP - 24
PDP - 7,198
7. Karamar hukumar Ise-Orun
APC - 11,415
LP - 497
NNPP - 10
PDP - 2734
8. Karamar hukumar Ido/Osi
APC - 11917
LP - 782
NNPP - 14
PDP - 7476
9. Karamar hukumar Irepodun/Ifelodun
APC - 14265
LP - 544
NNPP - 24
PDP - 5516
10. Karamar hukumar Ekiti ta yamma
APC - 14516
LP - 391
NNPP - 10
PDP - 4318
11. Karamar hukumar Moba
APC - 12,046
LP - 246
NNPP - 11
PDP - 5847
12. Karamar hukumar Ikole
APC - 15465
LP - 779
NNPP - 11
PDP - 10,198
13. Ado Ekiti
APC - 28,751
LP - 4,485
NNPP - 87
PDP - 8,168
14. Ekiti ta gabas
APC - 12,426
LP - 375
NNPP - 7
PDP - 7,782
15. Emure
APC - 8,159
LP - 465
NNPP - 14
PDP - 3,035
16. Ekiti southwest
APC - 11,334
LP - 440
NNPP - 9
PDP - 5,047
Asali: Legit.ng