Gwamnatin Tarayya ta Sanar da Ranakun Hutun Kirsimati da Sabuwar Shekara

Gwamnatin Tarayya ta Sanar da Ranakun Hutun Kirsimati da Sabuwar Shekara

Gwamnatin tarayya a ranar Juma’a ta ayyana ranakun 26, 27 na Disamba da kuma 2 ga Janairun 2023 matsayin hutu.

Ministan harkokin cikin gida ya sanar da hakan a wata takardar da ya fitar a ranar Juma’a, jaridar Vanguard ta rahoto.

Hurumin an ayyana su ne domin shagalin ranakun bikin Kirsimati, Boxing da sabuwar shekara.

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Khalid avatar

Aisha Khalid (Hausa editor) Aisha Khalid marubuciyar jaridar Legit.ng ce mai fatan shahara. Ta samu digirinta na farko a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2018. Ta kwashe shekaru tana rubutu a fannonin siyasa, nishadi, tsegumi da sauransu. Za a iya tuntubar ta a adireshin email din ta kamar haka: aisha.khaleed@corp.legit.ng