Jirgin Shugaba Buhari Ya Tashia, Ya Nufi Kasar Koriya Ta Kudu

Jirgin Shugaba Buhari Ya Tashia, Ya Nufi Kasar Koriya Ta Kudu

Shugaba Muhammadu Buhari ya tashi daga tashar jirgin saman Nnamdi Azikwe dake Abuja inda ya nufi birnin Seoul, kasar Afrika ta kudu.

Jirgin ya tashi ne da safiyar Lahadi, 23 ga watan Oktoba 2022.

Asali: Legit.ng

Online view pixel