Jerin sunayen wadana suka rike mukamin Shugaban Alkalan Najeriya tun lokacin mulkin mallaka
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya rantsar da Olukayode Ariwoola a matsayin sabon mukaddashin shugaban Alkalan Najeriya CJN.
Gabanin hawan Ariwoola, akalla mutum 21 sun rike wannan babbar kujera mai dimbin tarihi tun lokacin turawan mulkin mallaka.
Legit.ng ta tattaro muku jerin mutum 22 da suka rike wannan kujerar daga 1914 kawo yanzu.
Zamanin mulkin mallaka
1. Sir Edwin Speed, 1914–1918
2. Sir Ralph Combe, 1918–1929
3. Donald Kingdon, 1929–1946
LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
4. Sir John Verity, 1946–1954
5. Sir Stafford Sutton, 1955–1958
Zamanin mulkin Soja da farar hula
6. Sir Adetokunbo Ademola, 1958–1972
7. Taslim Olawale Elias, 1972–1975
8. Sir Darnley Arthur Alexander, 1975–1979
9. Atanda Fatai Williams, 1979–1983
10. George Sodeinde Sowemimo, 1983–1985
11. Ayo Gabriel Irikefe, 1985–1987
12. Mohammed Bello, 1987–1995
13. Muhammad Lawal Uwais, 1995–2006
14. Salihu Moddibo Alfa Belgore, 2006–2007
15. Idris Legbo Kutigi, 2007–2009
16. Aloysius Iyorgyer Katsina-Alu, 2009–2011
17. Dahiru Musdapher, 2011–2012
18. Aloma Mariam Mukhtar, 2012–2014
19. Mahmud Mohammed, 2014–2016
20. Walter Samuel Nkanu Onnoghen, 2017–2019
21. Ibrahim Tanko Muhammad, 2019–2022
22. Olukayode Ariwoola, 2022-
Asali: Legit.ng