Jerin kamfanoni 20 da suka fi biyan gwamnati kudin haraji: FIRS
FCT Abuja - Hukumar karban kudin harajin tarayya, a ranar Litinin a Abuja, ta jinjinawa kamfanonin da suka fi kowa biyan kudin haraji a shekarar 2021.
FIRS ta ce wadannan kamfanoni sun taimakawa gwamnati wajen cika alkawarun da ta yiwa yan Najeriya.
Kamfanin dake kan gaba wajen biyan kudin haraji itace kamfanin man feturin Najeriya NNPC.
Shugaban FIRS, Muhammad Nami, a ranar Litinin a Abuja, ya jinjinawa wadannan kamfanoni.
Ga jerinsu:
1. Nigeria National Petroleum Company (NNPC)
2. Nigeria Liquified Petroleum Gas Company Ltd
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
3. Mobil Producing Limited
4. Star Deep Water Petroleum
5. MTN Nigeria Communications Plc
6. Shell Petroleum Development Company Limited
7. Chevron Nigeria Limited
8. Total E & P Nigeria Limited
9. Airtel Networks Limited
10. Nigeria Petroleum Development Company Limited
11. Nestle Nig. Plc
12. Dangote Cement
13. Nigeria Breweries Plc
14. Total Upstream Nigeria Ltd
15. Indorama Eleme Petrochemicals Ltd
16. NIG Agip Oil Co. Ltd
17. British American Tobacco Marketing
18. Guaranty Trust Bank Plc
19. Stanbic IBC Bank Plc
20. Lafarge Africa Plc
Asali: Legit.ng