Hotunan Limamin Kasar Oyo yayinda ya ja Sallar jana'izar Oba Lamidi Adeyemi

Hotunan Limamin Kasar Oyo yayinda ya ja Sallar jana'izar Oba Lamidi Adeyemi

Babban Limani kasar Oyo, Sheikh Mas'ud Ajokidero, da dimbin jama'a sun yi wa marigayi Oba Lamidi Adeyemi Sallar jana'iza a fadarsa dake cikin jihar Oyo.

Hotunan da Legit ta samu daga wani Kehinde sun nuna lokacin da jama'ar garin ke kabarta Sallah kan gawar.

Ga hotunan jana'izar:

Limamin Kasar Oyo ya ja Sallar jana'izar Oba Lamidi Adeyemi
Limamin Kasar Oyo ya ja Sallar jana'izar Oba Lamidi Adeyemi Hoto: Kehinde Ayoabande
Asali: Facebook

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Limamin Kasar Oyo ya ja Sallar jana'izar Oba Lamidi Adeyemi
Limamin Kasar Oyo ya ja Sallar jana'izar Oba Lamidi Adeyemi Hoto: Kehinde Ayoabande
Asali: Facebook

Dazu mun kawo muku cewa Yau Asabar za'a bizne marigayinSarkin Oyo, Alaafin Oba Lamidi Adeyemi a kasarsa.

Firai Ministan Kasar Oyo, Oyo Mesi, High Chief Yusuf Ayoola, ya bayyana hakan yayin hira da manema labarai a fadar Sarkin, rahoton Punch.

Yace:

"Muna kira Limami. Za'a bizne Baba yau misalin karfe 4 na yamma."

Ya kara da cewa tuni an gama abubuwa gargajiya da za'ayi.

Kara karanta wannan

Hotuna: An yi jana'izar biloniya mazaunin Kano, mamallakin Tahir Guest Palace

Ga hotunan limamin yayinda ya isa fada:

Oba Lamidi Adeyemi
Za'ayi jana'izar Oba Lamidi Adeyemi yau, Limamin Kasar Oyo ya dira fadar Sarki Hoto: Kehinde Ayanboaade
Asali: Facebook

Za'ayi jana'izar Oba Lamidi Adeyemi yau, Limamin Kasar Oyo ya dira fadar Sarki
Za'ayi jana'izar Oba Lamidi Adeyemi yau, Limamin Kasar Oyo ya dira fadar Sarki Hoto: Kehinde Ayanboaade
Asali: Facebook

Limamin Kasar Oyo ya dira fadar Sarki
Za'ayi jana'izar Oba Lamidi Adeyemi yau, Limamin Kasar Oyo ya dira fadar Sarki Hoto: Kehinde Ayanboaade
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel