Jerin sunaye da hotunan mata 11 da marigayi Sarkin Oyo, Oba Lamidi, ya bari

Da safiyar Asabar aka samu labarin cewa Allah ya yiwa Sarkin Oyo, babbar Sarki a kasar Yarbawa, Oba Lamidi Adeyemi, rasuwa.

Sarkin, lokacin rayuwarsa ya shahara da auren mata da yawa kuma dukka farare.

Oba Lamidi lokuta da dama ya kan fito da matansa sanye cikin kayan anko kuma yana alfahari da su.

Ya mutu ya bar mata 11 da ya aura, kuma babbar uwargidarsa ita ce Ayaba Abibat Adeyemi.

Legit ta tattaro muku sunaye da hotunan matan Oba Lamidi.

Sunayen matan:

Ayaba Abibat Adeyemi

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Ayaba Rahmat Adedayo Adeyemi

Ayaba Mujidat Adeyemi

Ayaba Rukayat Adeyemi

Ayaba Folashade Adeyemi

Ayaba Badirat Ajoke Adeyemi

Ayaba Memunat Omowunmi Adeyemi

Ayaba Omobolanle Adeyemi

Ayaba Moji Adeyemi,

Kara karanta wannan

Da duminsa: An yi Sallar Jana'izar Alaafin Oba Lamidi Adeyemi

Ayaba Anuoluwapo Adeyemi

Ayaba Damilola Adeyemi

Ga hotunan Oba Lamidi da matansa:

Matan Oba
Jerin sunaye da hotunan mata 13 da marigayi Sarkin Oyo, Oba Lamidi, ya bari
Asali: Facebook

Asali: Twitter

Asali: UGC

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel