Hotuna: Kaakin majalisar wakilai, dimbin yan majalisa sun dira birnin Madina aikin Umrah

Kakakin majalisar wakilan tarayya, Hanarabul Femi Gbajabiamila, tare da dimbin takwarorinsa yan majalisar sun dira birnin manzon Allah (SAW), Madinatul Munawarrah.

Kaakin majalisan wanda ya bayyana hakan a shafukansa na sadarwa yace sun tafi kasar Saudiyya domin gudanar da Ibadar Umrah.

Ya yi addu'an Allah ya karbi ibadar da suka je gudanarwa kuma ya albarkaci Najeriya.

Yace:

"Alhamdulillahi. Ina godewa Allah madaukaki bisa damar kaddamar da ibadar Umrah a Madina tare da abokan aiki na a majalisar dokokin tarayya."
"Allah ya karbi addu'o'inmu kuma ya albarkaci kasarmu."

Kalli hotunan da bidiyo:

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kaakin majalisar wakilai
Hotuna: Kaakin majalisar wakilai, dimbin yan majalisa sun dira birnin Madina aikin Umrah Hoto: Femi Gbajabiamila
Asali: Facebook

Hotuna: Kaakin majalisar wakilai
Hotuna: Kaakin majalisar wakilai, dimbin yan majalisa sun dira birnin Madina aikin Umrah Hoto: Femi Gbajabiamila
Asali: Facebook

Hotuna: Kaakin majalisar wakilai, dimbin yan majalisa sun dira birnin Madina aikin Umrah
Hotuna: Kaakin majalisar wakilai, dimbin yan majalisa sun dira birnin Madina aikin Umrah Hoto: Femi Gbajabiamila
Asali: Facebook

Hotuna: Kaakin majalisar wakilai, dimbin yan majalisa sun dira birnin Madina aikin Umrah
Hotuna: Kaakin majalisar wakilai, dimbin yan majalisa sun dira birnin Madina aikin Umrah Hoto: Femi Gbajabiamila
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel