Yanzu-yanzu: An sanar da Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC, Hotuna

Yanzu-yanzu: An sanar da Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC, Hotuna

Labari da dumi daga farfajiyar Eagle Square dake birnin tarayya inda ake gudanar da taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress APC na nuna cewa tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Sanata Abdullahi Adamu, ya zama sabon shugaban uwar jam'iyyar.

Gwamnoni, Sanatoci, yan majalisa da jiga-jigan jam'iyyar suna taya Abdullahi Adamu murnar wannan nasara.

Kalli hotunan:

Sabon shugaban jam'iyyar APC, Hotuna
Yanzu-yanzu: An sanar da Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC, Hotuna Hoto: Buhar Sallau
Asali: Facebook

Yanzu-yanzu: An sanar da Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC, Hotuna
Yanzu-yanzu: An sanar da Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC, Hotuna Hoto: Buhar Sallau
Asali: Facebook

Yanzu-yanzu: An sanar da Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC, Hotuna
Yanzu-yanzu: An sanar da Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC, Hotuna Hoto: Buhar Sallau
Asali: Facebook

Yanzu-yanzu: An sanar da Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC, Hotuna
Yanzu-yanzu: An sanar da Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC, Hotuna
Asali: Facebook

Yan takaran kujeran shugaban APC 6 sun janyewa wanda Buhari ya zaba, Abdullahi Adamu

Yan takaran kujeran shugabancin jam'iyyar All Progressives Congress APC sun janye daga takarar kujeran wa abokinn takaransu, Sanata Abdullahi Adamu.

Abdullahi Adamu ne zabin Shugaba Muhammadu Buhari.

Kara karanta wannan

Yanzu adadin mambobin jam'iyyar APC milyan 41 a Najeriya, Mai Mala Buni

Yan takaran sun bayyana hakan a wasika mai ranar wata 25 ga Maris, 2022.

Wasikar wacce Ministan harkoki na musamman George Akume ya rattafa hannu madadin sauran yan takaran tace:

"Bisa rokon da Shugaban kasa yayi ga masu takaran kujerar shugabancin jam'iyyar su amincewa mutum daya, mun janyewa Sanata Abdullahi Adamu kuma mun yi ittifaki kansa kuma wadannan yan takara sun aika wasikunsu

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng