Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi kasar Habasha halartan taron AU

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya tafi kasar Habasha halartan taron AU

Jirgin Shugaba Muhammadu Buhari ya tashi daga tashar jirgin Nnamdi Azikwe dake birnin tarayya Abuja don zuwa birnin Addis Ababa, kasar Ethiopia da yammacin Alhamis, 3 ga Febrairu, 2022.

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng