Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate

  • Jami'an 'yan sandan jihar Legas sun cafke wasu daga cikin masu zanga-zangar tunawa da EndSARS
  • Kamar yadda hotunan suka bayyana, matasa sun yi tururuwa tare da fitowa domin tunawa da lamarin da ya faru shekarar da ta gabata
  • Tuni 'yan sanda sun ja kunnen jama'a kan cewa kada su fito zanga-zangar gudun maimaicin abinda ya faru a shekarar da ta gabata

Legas - 'Yan sanda sun yi ram da a kalla mutum biyu da ke zanga-zanga a Lekki tollgate a Legas.

Duk da jan kunnen da aka yi wa masu son yi tattakin cika shekara daya da yin asalin zanga-zangar, sun fito kwan su da kwarkwatarsu.

A safiyar Laraba, wasu mutane sun taru a tollgate inda jami'an tsaro a shekarar da ta gabata suka tarwatsa taron, Daily Trust ta wallafa.

Kara karanta wannan

Tunawa da EndSARS: Jami'an tsaro sun hana masu zanga zanga kai wa majalisar tarayya

Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate
Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate. Hoto daga PulseNigeria
Asali: Facebook

Hakeem Odumosu, kwamishinan 'yan sandan jihar Legas tun farko ya ce jami'ansa su bar ababen hawa ne kadai a yankin Lekki ba wata zanga-zanga ba.

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Tuni ya tura jami'an tsaro inda suka mamaye wurin.

Ga wasu daga cikin hotunan abinda ke faruwa a yau Laraba.

Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate
Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate. Hoto daga PulseNigeria
Asali: Facebook

Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate
Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate. Hoto daga PulseNigeria
Asali: Facebook

Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate
Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate. Hoto daga PulseNigeria
Asali: Facebook

Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate
Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate. Hoto daga PulseNigeria
Asali: Facebook

Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate
Hotunan yadda 'yan sanda suka yi ram da masu zanga-zanga a Lekki Tollgate. Hoto daga PulseNigeria
Asali: UGC

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Khalid avatar

Aisha Khalid (Hausa editor) Aisha Khalid marubuciyar jaridar Legit.ng ce mai fatan shahara. Ta samu digirinta na farko a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2018. Ta kwashe shekaru tana rubutu a fannonin siyasa, nishadi, tsegumi da sauransu. Za a iya tuntubar ta a adireshin email din ta kamar haka: aisha.khaleed@corp.legit.ng

Tags: