Latest
Alhaji Buba Galadima, Jagora a NNPP, kuma makusancin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya zargi jam'iyya mai mulki ta APC da kokarin murkushe 'yan adawa.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote zai gina tashar jirgin ruwa mafi girma a Najeriya a Ogun. Dangote zai gina sabon kamfanin siminti.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya yi sabon zargi kan gwamnatin da ta gaje shi. Ya ce Uba Sani ruf da ciki yake yi da kudin Kaduna.
Nasir El-Rufai, ya lissafa wasu muhimman abubuwa 4 da ba zai taba mantawa da su a lokacin da mulkinsa na shekaru 8 a Kaduna ba. Daya daga ciki shi ne korar malamai.
Jam'iyyar APC ta samu ƙaruwa da ƴan Majalisar Wakilai daga jihohin Kaduna da Neja suka sanar da ficewarsu daga PDO zuwa jam'iyya mai mulkin Najeriya yau Talata.
Gobara ta kama tashar bututun mai a River bayan abubuwan fashewa sun fashe a wani hari da aka kai jihar yayin da ake tsaka da maganar tsige gwamna Fubara.
Nasir El-Rufa'i ya zargi gwamnan Kaduna, Uba Sani da aiki tare da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu domin a dakushe tasirin siyasarsa kafin zaben 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi Allah ya isa ga 'yan majalisar Kaduna kan bincikensa da ake a kan rashawa. El-Rufa'i ya ce karshensu zai yi muni.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana yadda Uba Sani ke kashe mu raba da yan kwangila kafin ya amince ya ba su aikin gwamnatin jihar.
Masu zafi
Samu kari