Latest
Majalisar dokokin Adamawa ta yi zama kan kudiri game da kirkirar sababbin sarakuna ajin farko a jihar wanda Gwamna Ahmadu Fintiri ya gabatar a ranar Litinin.
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, ya fara gina sabon masallaci a Kuduri da ke Sumaila, jihar Kano, bayan ruwa ya rushe masallacin da ke garin.
Tushen wutar lantarki ya lalace a Najeriya inda al'umma suka shiga cikin duhu. Wannan shi ne karo na 12 tushen wutar na lalacewa tun farkon shekarar 2024.
Shugaban majalisar wakilan Najeriya, Abbas Tajudeen, ya ayyana kujerar mataimakin gwamnan jihar Edo, Dennis Idahosa, a matsayin wacce babu kowa a kanta.
A wani zama na musamnan da Majalisar Dattawa ta shiryawa gwamnan Edo ranar Laraba, Sanata Akpabio ya ayyana kujerar Monday Okpebholo da babu kowa.
'Yan ta'adda sun sake kutsawa kauye a Sakkwato. 'Yan ta'adda ke yi wa Kachalla Haru da Chomo biyayya ne su ka kai harin. Har yanzu ana zaune a cikin fargaba.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kaddamar da raba tallafin kudi har Naira biliyan 4.9. Mata, marasa lafiya, 'yan agaji da malaman Islamiyya za su samu tallafin.
Yayin da ake cigaba da rigima kan sarauta a Kano, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya nuna takaici kan yadda ake kwatanta jihar tana dauke da sarki biyu da kuma gwamna biyu.
Fasinjoji da dama sun shiga tashin hankali. Jirginsu ya samu matsala ya na dab da sauka a Abuja. An garzaya da wasu aibiti a cikin gaggawa domin duba lafiyarsu.
Masu zafi
Samu kari