Latest
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da janye dokar takaita zirga-zirga da ake sa wa a kowace Asabar ta ƙarshen wata domin tsaftace mahalli domin saukaƙawa jama'a.
Mataimakin shugaban majalisar wakilan, Benjamin Kalu ya karanto wasikar sauya shekar ƴar majalisar YPP, Clara Nnabuife saboda abin da ta kira nuna mata wariya.
Kudirin dokar da ke neman hana 'yan sama da shekaru 60 yin takarar kujerar shugabancin kasa da gwamna ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar wakilai.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba Sani ta shirya daukar ma'aikatan lafiya. Gwamnatin za ta kuma inganta cibiyoyin lafiya a jihar.
Shugaban Sudan ta Kudu, Salva Kiir, ya kama mataimakinsa, Riek Machar. Kasashen waje na rufe ofisoshinsu yayin da rikicin basasa ke shirin barkewa a kasar.
Hukumomi a kasar Saudiyya ta bukaci a fara duba watan sallar azumi a ranar Asabar mai zuwa. Za a fara bikin sallah ne da zarar an ga wata a Ranar Lahadi ko Litinin.
Yayin da ake fargaba kan bukukuwan sallah a Kano, rundunar 'yan sanda ta tabbatar da tsauraran matakan tsaro kafin da bayan bukukuwan duk da rigimar sarauta.
Tsohon mai bai wa gwamnan jihar Zamfara shawara na musamman, Sani Abdullahi Shinkafi, ya yi fatali da kiran da wasu ke yi na a sanya dokar ta baci a jihar.
Mai martaba sarkin Ilorin, Alhaji Ibrahim Sulu-Gmabari ya bukaci ƴan siyasa su zama mutane masu faɗin gaskiya komai ɗacinta, sun daina yi wa mutane ƙarya.
Masu zafi
Samu kari