Latest
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani Kanar din soja tare da wasu 'ya'yansa biyu a wani yankin jihar Zamfara. Rahoto ya bayyana abin da ya faru.
Wani mutumi ya ziyarci gidan tsoguwar matarsa kwanaki kadan bayan sun rabu, ba zato ya fara tube tufafin jikinsa yana cewa ai ba su rabu ba, a nan zai kwana.
Wani kasurgumin shugaban 'yan bindigan da aka dade ana nema ya shiga firgici yayin da ya fara koa yadda sojojin saman Najeriya suka halaka yaransa 16 a Zamfara.
'Yan crypto sun sha fama a shekarar da ta gabata, kudaden intanet sun karye kalat a shekarar 2022. Mun kawo muku yadda lamarin ya kasance a bara da ta gabata.
Ana tunkarar babban zaben 2023 nan da kasa watanni biyu, PDP dake fama da rigimgimu ta rasa dubbannin magoya bayanta a karamar hukumar Danmusa, jihar Katsina.
Bidiyo da yawa ne suka yadu a kafar sada zumunta na yadda 'yan Najeriya ke kokarin tabbatar da sabbin kudi na gogewa ko kuma suna da inganci sabanin ikrari.
Wata mahaifiyar tagwaye a jihar Delta ta koka kan yadda asibitin kudi suka kwace mata jinjirarta daya bayan ta gaza biyan kudin asibiti har N383,500 na wata 1.
Wani matashi ya baza rudu yayin da ya kwanta kan tabarma sannan ya yi baccinsa a gaban kofar gidansu don hana manemin auren kanwarsa da mutanensa shiga gidan.
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun farwa ayarin motocin gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, sun lalata gilasan wasu motoci biyu ranar Lahadin nan.
Masu zafi
Samu kari