Latest
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawa yanzu haka da tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya Abuja.
Dattawan kasa, Alhaji Tanko Yakasai da Chief Bisi Akande, sun kai ziyarar taya murna ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, a fadarsa da ke Abuja yau Alhamis.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Gusau jihar Zamfara, ta umarci jami'an tsaron jihar, da su fito da motocin da suka kwashe a gidan Bello Matawalle.
Rundunar sojin Najeriya sun kashe akalla tsagera 42 ta re da kama fiye da 90 da suka addabi mutane a samamen da suka kai a wurare daban-daban a Arewacin kasar.
Mutane 500, 000 za su samu aiki bayan matakin da Bola Tinubu Ya Dauka. Tinubu ya sa hannu a kudirin kare bayanai, tuni ta zama doka da za tayi aiki a Najeriya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce har yanzu bai yanke shawarar sauya sabbin masarautun da tsohon gwamna Ganduje ya yi ba, inda ya ce duk jita-jita ce.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Nuhu Ribado, Yau Darazo, Alake da wasu mutane 6 a matsayin masu ba shi shawara ta musamman.
'Yan sanda a Abuja sun gurfanar da wata budurwa a gaban kuliya bisa zargin guduwa da kudaden da kawarta ta ba ta ajiya har naira miliyan hudu. Wacce ake tuhuma.
Tajudeen Abbas, sabon kakakin majalisar wakilan tarayya ya naɗa Musa Abdullahi Krishi a matsayin mai magana da yawunsa, ya kuma naɗa wani sabon hadimi daban.
Masu zafi
Samu kari