Latest
Babu jituwa tsakanin ma’aikatan NUPRC da NMDPRA wajen harkokin mai. Daga shigansa Aso Rock, Bola Ahmed Tinubu ya kama hanyar dinke barakar da ya gada a mulki.
Za a binciki Dala miliyan 10 da gwamnati ta kashe a kwangilar gas. Sannan Majalisar Dattawa ta soki Muhammdu Buhari bisa jinginar da tashoshin jiragen sama.
Sahibar Attajirin Duniya, Silvio Berlusconi za ta tashi da N75bn bayan ta gama yin takaba.Marigayi Berlusconi da ya rasu kwanan nan ya bar Naira Tiriliyan 5.
Mercy Aigbe da mijinta Adekaz sun kammala aikin Hajji sannan ya wallafa wani rubutu domin nuna yadda yake alfahari da ita. Jarumar ta yi wa mijinta addu’o’i.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Taiwo Oyedele a matsayin shugaban kwmaitin shugaban ƙasa na gyara harkokin karɓan haraji da tsare-tsaren kasafin kudi.
Wani tsoho da ya rasa matarsa da yaransa biyar ya nuna godiya ga wani bawan Allah da ya yi masa kyautar kudi. Ya tuna yadda mutuwa ta raba shi da iyalinsa.
Rundunar 'yan sandan Bauchi ta tabbatar da cewa ta cafke wata mata, Maimunatu Sulaiman, wacce ta caka wa mijinta wuƙa har lahira a Kofar Dumi, jihar Bauchi.
Kungiyar dillalan man ferut mai zaman kanta ta kasa (IPMAN), ta lissafo hanyoyi hudu da ya kamat gwamnati ta bi domin mangance matsalar tsadar man fetur da.
Wani abun kunya ya faro a wajen wani shagalin biki lokacin da amarya ta yi kokarin mannawa mijinta kiss. Amaryar dai ta yi barin abinci a jikin mijin nata.
Masu zafi
Samu kari