Latest
Bayanai sun nuna cewa gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya samu takardar shirin tsige shi daga majalisar dokokin jihar, a cigaba da rikicin siyasar jihar.
Sanata Ayo Akinyulure, ya jagoranci mamabobin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, sun koma jam'iyyar All Peoples Congress, APC, a Ondo bayan hukuncin kotun koli
Alamu na nuna akwai sabani tsakanin SImi Fabura da Nyesom Wike. An tunbuke mutumin Simi Fubara a Majalisa a yunkurin tsige Gwamnan jihar Ribas da ake yi.
Wani abin bakin ciki ya faru a jihar Taraba yayin da jirgin ruwa dauke da fasinjoji fiye da 100 ya kife a tsakiyar rafi a ranar Asabar. An gano wasu gawarwaki.
Magoya bayan gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, sun yi dafifi zuwa majalisar dokokin jihar yayin da aka fara shirye-shiryen tsige shi daga muƙamin gwamna.
Wasu miyagun ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai farmaki a jihar Taraba inda suka yi awon gaba da wani babban faston Katolika da wasu mutum biyu.
Shugaban gwamnatin Jamus, Olaf Scholz ya yi wa Shugaba Tinubu da sauran kasashen kungiyar ECOWAS alkawarin samar musu da wutar lantarki mai rahusa.
Najeriya ta dage wajen ganin yadda za a kawo karshen 'yan bindiga. Gwamnatin Bola Tinubu na shirin gaggauta karbo jirgin sojojin yaki daga kasar Turkiyya.
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC) ta yi barazanar ƙin halartar taron da za su yi da gwamnatin tarayya idan ministan ƙwadago, Simon Lalong, zai halarci zaman.
Masu zafi
Samu kari