Latest
Aminu Dantata ya bada labarin silar arzikinsu na tsawon shekara da shekaru. A yau ‘Dantata ya na da filaye a Saudi Arabia, Dubai, Dubai, Masar, Jamus
Karamin ministan albarkatun mai a Najeriya, Heineken Lokpobiri ya bayyana cewa za su kammala aikin gyaran matatar mai da ke jihar Kaduna a karshen 2024.
Fasto Kingleo David Elijah ya bayyana cewa ya hango za a cigaba da hantarar kotun ƙoli kan hukuncin da ta yanke na tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu.
Wasu miyagun yan bindiga sun kutsa garin Ruwan Rana a karamar hukumar Bukkuyum cikin dare sun sace hakimin garin Alhaji Makau da wasu mutane biyar.
Tsohon ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung ya yi magana kan rikice-rikicen da ke aukuwa a jihar Plateau da hanyar da za a bi domin magance su.
Jami'an ƴan sanda tare da haɗin gwiwar jami'an sojoji sun samu nasarar ceto wasu mutum huɗu da miyagun ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Katsina.
Wasiu Oyekan ya daki marigayi Ibrahim Lateef a wuya inda ya fadi ya buga kai a kasa, nan take ya fara fitar da jini ta hanci ta kunne inda ya ce ga garinku.
Aan samu tashin wata mummunar gobara a wata babbar kasuwa a jihar Legas, inda ta laƙume kayayyakin miliyoyin naira. Ba a samu asarar rayukan mutane ba.
Dr Ado Ibrahim, Ohinoyi na kasar Ebira ya rasu a wani asibitin Abuja. Basaraken mai daraja ta daya ya rasu ne a ranar Lahadi, 29 ga watan Oktoba yana da shekaru 94.
Masu zafi
Samu kari