Latest
Shugaba Bola Tinubu ya nada sabon shugaban Hukumar ICPC, Dakta Adamu Aliyu wanda zai jagoranci hukumar wurin ci gaba da yaki da cin hanci a Najeirya.
Majalisar dattawan Najeriya ta shiga zaman rufe ƙofa bayan Sanata Ndume ta soki yanayin yadda Akpabio ke tafiyar da harkokin majalisar ba bisa ƙa'ida ba.
Tsohon sakataren jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Ƙwara, Alhaji Rasaq ya tattara ƴan komatsansa zuwa jam'iyyar APC mai mulki a jihar.
An rahoto cewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Fatima Faruk a matsayin babbar mai ba shi shawara kan harkokin mata. An sanar da hakan ne a ranar Litinin.
Ishaq Akintola, shugaban kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ya soki nade-naden da Tinubu ke yi a baya-bayan nan a yankin yarbawa yana mai cewa ana fifita kirista.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisar dattawa domin neman ta tantance tare da amincewa da naɗin Olukoyede a matsayin shugaban EFCC.
Wata matar aure ta bayyana yadda ta je asibiti don neman maganin ciwon ciki ashe ba ta sani ba ta na dauke da juna biyu, a karshe ta haifi jaririyarta kyakkyawa.
Miyagun ƴan bindiga sun yi kwanton ɓauna kan tawagar ƴan sakai a jihar Bauchi. Ƴam bondigan sun halaka ƴan sakai mutum tara tare da raunata wasu daban.
Sultan ya fitar da jawabi ne ta bakin shugabannin majalisar NSCIA, ya na mai kira da a tsagaita wuta a kan al’ummar zirin Gaza. Abubakar Sa’ad III ya caccaki Amurka.
Masu zafi
Samu kari